Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Tsohon sanata da ya wakilci Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani, ya shawarci ma’aikatan banki da su fara koyon dambe domin kare kansu daga fusatattun kwastamomi.
Yan kwanaki kafin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karuwa ta sabbin mambobi a jihar Kwara. Masu sauya shekar sun hada da mata.
Wata mata ta kwace mota kirar Mercedes Benz da ta siyawa diyarta mai shekaru 16 a ranar bazdai dinta saboda ta nuna rashin godiya da raina kyautar da aka mata.
Bidiyon wata matashiya da ke jerawa da zakuna biyu ba tare da an daure su ba ya sa mutane jinjina ma jarumtarta a soshiyal midiya. Ta ce ta ji dar a zuciyarta.
Wani bidiyo mai tsuma zuciya da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wata budurwa ta fashe da kuka tare da cewar za ta warware wani sirri da ke boye.
Yan kwanaki 17 kafin babban zaben kasa na 25 ga watan Fabrairu, shugaban hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta, Mahmood ya ce za a yi zabe kamar yadda aka tsara.
Wasu yan bindiga sun kai mummunan hari Rugan Ardo da ke karamar hukumar Kagarko ta jihar Kaduna inda suka kashe wani limami, dan Ardon garin da sace mutum 14.
A yanzu haka, shugaban hukumar zabe (INEC), Farfesa Mahmood Yakubu, na cikin ganawa da majalisar zartaswa karkashin jagorancin shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Gabannin babban zaben da za a yi a ranar 25 ga watan Fabrairu, babban jigon APC kuma tsohon kwamishina a jihar Ondo, Fasto Olusegun Aiyerin ya sauya sheka.
Aisha Musa
Samu kari