Aisha Musa
9376 articles published since 09 Agu 2016
9376 articles published since 09 Agu 2016
Wani matashi ya baje kolin katafaren gida mai dakuna uku da ya kawata daidai da ra’ayinsa bayan ya biya kudin hanyar gidan naira miliyan 1.1 a jihar Lagas.
Ana gobe za a yi taron, Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta dage gangamin kamfen dinta na shugaban kasa da aka shirya yi a jihar Oyo a ranar Talata.
Wata babbar kotun jihar Kogi ya umurci IGP na yan sanda ya kama shugaban EFCC na kasa, Abdulrasheed Bawa, sannan ta garkame shi a gurkukun Kuje na kwanaki 14.
Gabannin zaben ranar 25 ga watan Fabrairu, wasu da ake zaton yan daba ne sun kai hari wajen kamfen din jam’iyyar APC a jihar Ribas inda suka lalata kayayyaki.
Yan kwanaki kafin babban zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu, yan takarar manyan kujeru a jihar Zamfara karkashin Labour Party sun fice zuwa APC.
Tsohon Shugaban APC na kasa, Adams Oshiomhole, ya yi korafi cewa ya siya litar man fetur a kan N1,000, duk da kashe fiye da naira tiriliyan 7 kan tallafin mai.
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Ganduje ya zargi Gwamnan CBN, Godwin Emefiele da sauya kudi saboda ya gagara samun tikitin takarar shugaban kasa a APC.
Jihohin arewa uku sun maka shugaban kasa Muhammadu Buhari da CBN a kotun koli don nuna damuwarsu kan mawuyacin halin da mutane ke ciki saboda karancin Naira.
Yayin da wa'adin CBN ke kara gabatowa, yan Najeriya na ci gaba da fuskantar matsi sakamakon rashin kudi a kasar lamarin da ya kai har wasu sun rufe kasuwanci.
Aisha Musa
Samu kari