Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Hotunan wani 'dan Najeriya mai digiri suna yadu yana tura kurar ruwa a jihar Taraba. Mutumin da aka gano sunansa Kawu Malami, ya karanci injiniyancin noma.
Kwesi Ackon, direban tasin da ya mayarwa wata fasinja kudi har N438k da ta bari a motarsa, yanzu ya samu aiki a hedkwatar cocin Pentecost dake Accra, Ghana.
'Yan sandan kasa da kasa hukumarar 'yan sanda ce da tafi kowacce girma a duniya tare da mambobi 190 - na kasashen da ke hada kai wajen magancewa gami da kawo.
A ranar da al'amarin zai faru, Auwal ya dauka amaryarsa Rabiatu inda ya kai ta dakin haihuwa dake Kwatas din Masukwani saboda laulayin ciki da take fama da sh.
Lauya mai rajin kae hakkin 'dan Adam, Pelumi Olajenbis, yace maye gurbin sunan Machina da na Ahmad Lawan ya fallasa goyon bayan rashinbin doka na jam'iyyar APC.
Jam'iyyar APC mai mulki ta kwatanta nasarar da ta samu a zaben gwamnan jihar Ekiti da aka yi a ranar Asabar da ta gabata da alamar nasarar da take fata a zabe.
Allah ya yi wa Dr. Ahmad Garba Yakasai, manajan daraktan Cibiyar Gudanarwa ta Kiwon Lafiya ta 'Yan sandan Najeriya, rasuwa. Ya rasu ne sakamakon hatsarin mota.
Magoya bayan sabon gwamnan jihar Ekiti, Abiodun Oyebanji na jam'iyyar APC sun fada tsananin murna, annashuwa tare da shagali a ranar Lahadi yayin da abokansa.
Bola Tinubu, 'dan takarar shugaban kasar jam'iyyar APC, ya kambama shugaban kasa Muhammadu Buhari kasancewarsa "tsakatsakiya" yayin zaben fidda gwanin jam'iyya.
Aisha Khalid
Samu kari