Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Manyan 'yan siyasa, kusoshin gwamnati da gwamnoni da suka hada Bola Tinubu, Kashim Shettima, Gwamna Ganduje na Kano da Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara.
Daga cikin bidiyoyin wurin liyafar, bidiyon da matar Gwamna Aisha Atiku Bagudu ta fito tare da diyarta Maryam suna cashewa inda ake ruwan kudi ya ja hankali.
Jami'an tsaro a jihar Kaduna a ranar Alhamis sun kai samame maboyar 'dan bindiga Lawan Kwalba a karamar hukumar Chiku inda suka samo kayayyakin hada bama-bamai.
SPA a ranar Talata sun rahoto yadda yariman Saudi, Mohammed bin Salman ya jagoranci bikin wanke ka'aba da ake yi kowacce shekara na Sarki Salman bin Abdulaziz.
Wani matashi 'dan Najeriya mai suna Michael Polycaro, ya bayyana wani bidiyo mai bada dariya inda ya ci karo da mahaifinsa tare da wata a otal, ya nada bidiyo.
Wani fasto daga garin Missouri dake Amurka yayi suna bayan bidiyonsa ya bayyana inda yake caccakar masu bauta kan yadda suka gaza siya masa agogo kirar Movado.
Gwamnatin jihar Kaduna tace jami'an tsaro sun ceto wata mai jego, jaririnta da wasu mutum biyu a wuraren Ungwan Namama, a kan babban hanyar Zaria zuwa Kano.
Wata baturiya ta yanke hukuncin jin yadda kasuwar Najeriya take, hakan yasa ta shiga daya daga ciki inda ta taimakawa mata 'yan kasuwa yin harkokin kasuwanci.
Wani bidiyon budurwa 'yar Najeriya tana bayyana saurayinta mai sana'ar kafinta cike da alfahari ya birge jama'a. Ta rungume shi tare da sumbatarsa a bidiyon.
Aisha Khalid
Samu kari