Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Ibrahim Babangida, tsohon shugaban kasar Najeriya na mulkin soja, yace 'yan Najeriya su nemi taimakon Ubangiji kan alkiblar da zasu dosa a siyasar kasar nan.
Usman Ekukoyi, wani 'dan Najeriya dake siyar da gwanjo ya bayyana labarin yadda rayuwarsa ta sauya daga tallar gwanjo zuwa miloniya mai katafaren shagon kaya.
Smart Godwin, wani dalibin Najeriya wanda ya samu gurbin karatu domin yin digirinsa na 2 a Physics a North Carolina ta Durham, USA inda aka dau nauyin karatun.
Wani matashi bakar fata ya hadu da wata kyakyawar budurwa baturiya wacce ta dinga gudu domin ta tarar da shi ta karba lambar wayarsa bayan ya bata balanbalan.
Wani mutum yayi amfani da shafinsa na TikTok inda yake bayani kan motarsa kirar Tesla Model 3, yayi bidiyon yadda yake cajin motar mai amfani da wutar lantarki.
Matashi ya caccaki budurwar da ta ki shi shekarun da suka gabata lokacin da suke makaranta amma daga jin yayi kudi kuma yana kasar waje ta zo tana so ya aureta.
Matashin mai suna Hamza Aminu Abdullahi yana da kwalin NCE a bangaren karatu na musamman da na'ura mai kwakwalwa, ya makance a shekarar 2006 ba tun haihuwa ba
Wata amarya 'yar Afrika mai suna Zainab Ibrahim ta kafa wani babban tarihi a ranar aurenta inda ta saka kaya tsadaddu har kala goma yayin da take farin ciki.
Bidiyon wata doguwar amarya tare da guntun angonta ya janyo cece-kuce mai yawa a kafafen sada zumuntar zamani inda wasu ke ganin amaryar bata farin cikin auren.
Aisha Khalid
Samu kari