Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Kungiyar Igbo for President Solidarity Congress (IPSC), wata kungiya ce a kudu maso yammacin Najeriya, ta tabbatar da bada goyon baya ga Ibo don shugabanci.
A yau Laraba ne ake sa ran shugaban hukumar KAROTA, Baffa Babba Dan-Agundi zai bayyana a gaban wata kotun majistare da ke jihar Kano a kan zarginsa da damfara.
Rundunar sojin Najerya ta ce tana matukar goyon bayan kokarin gwamnatin jihar Borno wurin mayar da 'yan gudun hijira gidajensu a jihar, Premium Times tace.
Kafin fara diban ma'aikata na musamman, gwamnatin tarayya ta mika wasiku ga a kalla bankuna biyar domin bude asusu ga wadanda za a diba ayyukan, Daily Trust.
Wahab Shitu, lauya mai kare shugaban hukumar yaki da rashawa ta EFCC, Ibrahim magu,ya ce wanda yake karewa bai amsa laifin da ake zarginsa da su ba kwata-kwata.
Nya Syndab budurwa ce kyakyawa da ta yi wallafar da ta dinga zagaye kafafen sada zumuntar zamani. Ta wallafa hotunan kyakyawar mahaifiyarta ta cike da murna.
Hedkwatar tsaro ta Najeriya ta ce rundunar "Operation Accord" sun kashe yan bindiga 2, sun kama 3 kuma sun kwace makamai da dama a Dajin Kajuru dake Kaduna.
Wani mutum mai suna mMalam Zakariyya Aliyu, ya sanya wa diyarsa suna Aisha domin girmamawa ga shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari, shafin Linda Ikeji.
Wani mtashi mai shekaru 28 wanda ake zargi fa kashe iyayensa, matarsa da kanwar matarsa a yankin Kisoro da ke yammacin Uganda, ya mika kansa ga 'yan sanda.
Aisha Khalid
Samu kari