Aisha Khalid
4681 articles published since 22 Agu 2019
4681 articles published since 22 Agu 2019
Sifeta janar na 'yan sanda, M.A Adamu ya dakatar da ma'aikatan FSARS daga cigaba da ayyukansu, sakamakon korafin da 'yan Najeriya suke yi akan 'yan sandan.
Jami'an hukumar Hisbah a jihar Kano sun tirsasa matasa inda suka dinga aske musu gashin kansu sakamakon askin da suka yi ba na Musulunci ba, Sahara Reporters.
Hedkwatar tsari ta ce dakarun sojin saman Operation Lafiya Dole ta samu babban nasara ta hanyar halaka tushe da maboyar 'yan ta'adda a yankin arewa maso gabas.
Fitaccen sananne a shafukan yada zumuntar ya wallafa hoton tsohon dan majalisar yana tuka motarsa mai darajar dala miliyan daya wanda yayi daidai da N460m.
Wata matar aure mai suna Hauwa da ke zama a kwatas ta Diso a karamar hukumar Gwale ta jihar Kano ana zarginta da yi wa 'ya'yanta biyu yankan rago ta kashesu.
A duk lokacin da aka fara magana a kan tarihin Najeriya, dole ne a kira sunan shugaban kasa Muhammadu Buhari. Ya yi shugaban mulkin soji da kuma fara hula.
A cikin kwanakin nan ne aka dinga rade-radin rabuwar tsohon ministan sufurin jiragen sama na kasa, Femi Fani-Kayode da matarsa mai suna Precious Chikwendu.
Festus Keyamo, karamin ministan kwadago da ayyuka ya ce "babu wanda zai iya raba Najeriya" saboda dalilai masu tarin yawa. Ya wallafa a shafinsa na Twitter.
A ranar Alhamis, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da cewa kasar nan tana cikin mawuyacin hali a fannin tattalin arziki. The Punch ta wallafa hakan.
Aisha Khalid
Samu kari