Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Miyagun ‘yan bindiga sun kai samame unguwar Kuregu da Wusasa dake garin Zaria a daren Litinin wurin karfe 11 na dare. Sun yi awon gaba da lakcaran FCE Zaria.
Dakarun sojin saman Najeriya sun yi ruwan wuta kan ‘yan ta’addan ISWAP Ana tsaka da koya musu amfani da makamai tare da hada bama-bamai a yankin tafkin Chadi.
An tsinta gawar a wata budurwa mai suna Blessing John wacce ta sheka lahira a dakin wani otal dake Sabon Gari Zaria a jihar Kaduna. ‘Yan Sanda sun fara bincike.
Aisha Muhammadu Buhari tayi alkawarin shiga rikicin jam’iyyar APC da yaki ci Balle cinyewa a jihar Adamawa wanda har ya kai ‘yan takara zuwa kotun shari’a.
Masu tsaron gabar ruwa a kasar Spain sun kama wasu ‘yan Najeriya uku da suka makale a sakon jirgin ruwa wanda ya kai mai zuwa tsibirin Canary dake kasar Spain.
Bayan shekaru birjik da jin Celestine Babayaro shiru, kyakyawan hotonsa tare da iyalansa ya bayyana. Zakaran kwallon kafan mai shekaru 44 ya birge masoyansa.
Tun 2013, Hukumar NDLEA ta ba za komarta tana neman wasu ‘yan uwa biyu na asalin jihar Abia da suke safarar miyagun kwayoyi har suka kudance a harkar kwaya.
Gwamnatin jihar Kano ta hana matuka adaidaita sahu bin wasu titunan dake fadin jihar saboda zata samar da manyan motocin da zasu dinga daukar al’umma a titinan.
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami’o’i suna barazanar fadawa sabon yajin aiki sakamakon dokar gwamnatin tarayya wacce ta sa aka rike musu albashin wata 8.
Aisha Khalid
Samu kari