Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Iyayan Aminu Azare, dalibin ajin karshe a Jami'ar Tarayya da ke Dutse, da aa fi sani da FUD, sun roki matar Shugaba Buhari, Aisha Buhari ta sako dansu aka tsare
Mummunar gobara ta tashi a tsangaya Model Boarding school dake kauyen Kiyawa na karamar hukumar Bagwai ta jihar Kano. ta cinye aji 14, ofisoshi 12 da sauransu.
Tiantian Kullander, matashin wanda ya kafa kamfanin kudin intanet wato crytocurrency, Amber Group, ya rasu yana da shekaru 30 a duniya, ya rasu cikin barcinsa
Kotun daukaka kara dake zama a babban birnin tarayya na Abuja, ta jaddada Bashir Machina matsayin sahihin ‘dan takarar sanatan Yobe ta arewa ba Ahmad Lawan ba.
Kotun daukaka kara dake zama a jihar Ogun, ta yi watsi da hukuncin wata kotun tarayya da ta soke zabukan fidda gwanin jam’iyyar PDP na jihar inda tace kure ne.
Gagarumar gobara ta tashi a fitacciyar Kasuwar Onitsha dake jihar Anambra inda take lamushe shagunan jama’a. Ta tashi wurin karfe 2:20 na dare a titin Kano.
Wasu mutane da ba a san ko su waye ba sun kai farmaki Ofishin hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa dake Ebonyi inda suka banka masa wuta tare da kone Kayayyaki.
Sanata Adeleke Ademola ya tabbata sabon zababben Gwamnan jihar Osun bayan rantsuwar kama aiki da ya karba a yau Lahadi, 27 ga watan Nuwamba wurin karfe 11:54.
Kyawawan hotuna da bidiyoyin 'ya'ya da jikokin tsohon shugaban kasa, marigayi Alhaji Umaru Musa Yar'adu a wurin shagalin auren Shehu Musa Yaradua sun bayyana.
Aisha Khalid
Samu kari