Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mayakan ISWAP, wani bangare na Boko Haram da suka rabe a ranar Lahadi sun kai mugun farmaki yankin Ajiri dake karamar hukumar Mafa ta jihar Borno,HumAngle tace.
Rundunar 'yan sandan babban birnin tarayya, ta musanta rade-radin da ake yi na cewa mayakan Boko Haram sun kai farmaki babban birnin kasar Najeriya, The Cable.
Hotunan sabon tarihin da kasar China ta kafa bayan ta gina katafaren filin sauka da tashin jiragen sama ya gigita jama'a a kafar sada zumuntar zamani inda suka.
Fadar shugaban kasa tace Ejike Mbaka, shugaban Adoration Ministry (AMEN), ya taba kaiwa shugaban kasa 'yan kwangila uku amma aka dakatar da shi, The Cable tace.
Rundunar sojin Najeriya ta sauyawa rundunar Operation Lafiya Dole dake yakar Boko Haram suna zuwa Operation Hadin kai. Wannan ne suna na uku da aka sanya mata.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amince da karin kudin 'yan fansho zuwa sabon karancin albashin kasar nan da aka duba a watan Afrilun 2019, The Cable ta sanar.
Sanata Ali Ndume ma wakiltar mazabar Borno ta kudu, yace kasafin kudi N29 biliyan da aka yi domin manyan ayyukan sojoji a 2021 ya nuna yadda Najeriya bata maya.
Sifeta janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya sauyawa manyan jami'an 'yan sandan yankin kudu maso gabas wurin aiki a matsayin hanyar shawo kan.
Mazauna babban birnin tarayya suna cikin tashin hankali bayan shawarar tsaro da babban bankin kasar nan (CBN) ya baiwa dukkan ma'aikatanta dake fadin kasar nan.
Aisha Khalid
Samu kari