Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Miyagun 'yan bindiga sun harbo jirgin sojin saman Najeriya a ranar Lahadi. An samu rahotannin faduwar jirgin saman sojojin amma sai hukumomi suka musanta hakan.
Mutum takwas 'yan kungiyar miyagu wanda suka sace mahaifin tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Chibi Dariye, sun shiga hannun jami'an tsaro Bokkos dake Filato.
Rundunar sojin saman Najeriya, NAF, ta musanta rahotannin dake yawo na hatsarin da jrigin samanta ya kara yi a Kaduna a ranar Lahadi da ta gabata jihar Kaduna.
Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle ya ce arewa ita ce matsalar kanta da kanta. A wata tattaunawa da yayi da DW Hausa a Gusau, babban birnin jihar Zamfara.
A ranar Lahadi da ta gabata wasu fusatattun matasa suka bankawa wasu mutum 5 da ake zargin da garkuwa da mutane wuta a kan babbar hanyar Afuze-Ukoha dake Imo.
Wanda ya kirkiro tsohuwar jam'iyyar CPC, Sanata Rufai Hanga, ya ce akwai bayyanannen yarjejeniya cewa Buhari zai mika mulki hannaun shugaban jam'iyyar APC kuma.
Sanata Rufai Hanga jigo ne na jam'iyyar APC kuma shine wanda ya kirkiro tsohuwar jam'iyyar CPC wacce ta hade da ACN, wani sashi na PDP da APGA wurin kafa APC.
A daren Alhamis ne wasu miyagun 'yan bindiga suka sheke sojan Najeriya mai mukamin Manjo Janar a Abuja inda suka yi garkuwa da matarsa bayan taresu da suka yi.
Chukwuma Soludo, daya daga cikin 'yan takarar zaben gwamnonin da za a yi a jihar Anambra na ranar shida ga watan Nuwamban shekarar nan yace har yanzu yana ciki.
Aisha Khalid
Samu kari