Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Hukumar yan sandan jihar Akwai Ibom sun ce sun samu kusan naira miliyan 3 da wata mota kirar 4matic Mercedes Benz daga hannun wata Loretta Anoh,wacce ake zargi.
Cece-kuce ya barke tun bayan wani tattaunawa da aka yi da tsohon shugaban kasa na mulkin soji a ARISE TV inda yace mulkinsa ya yi yaki da cin hanci da rashawa.
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce duk wani kokarin toshe bakin jama’a ba zai tabbata ba, Arist TV ya sanar.
Tsohon shugaban kasan mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida wanda ake kira da IBB, ya ce ya kamata shugaban kasan Najeriya na gaba ya kasance mai fahimta.
Tsohon shugaban kasan mulki soja, Ibrahim Babangida ya kara yin magana kan soke zaben 12 ga watan Yunin 1993 inda yace babu shakka mummunan juyin mulki za a yi.
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida, ya ce yayi yaki da rashawa fiye da yanda shugaban kasa Muhammadu Buhari yake yi.
Miyagun 'yan bindiga a ranar Alhamis sun kone ofishin 'yan sanda na Orlu inda suka halaka dan sanda mai mukamin sifeta, Kamar yadda Daily Trust ta ruwaito.
Wani rahoto da ya fito daga jaridar The Nation ya bayyana yadda wasu miyagun 'yan fashi da makami a ranar Alhamis, 5 ga Augusta suka kai farmaki wasu bankuna 2.
Sakataren jam’iyyar PDP, Kennedy Peretei, ya sanar da mutuwar jigon jam’iyyar a wuraren Ikare Akoko dake jihar Ondo. A cewarsa Ogunleye yana daya daga cikin.
Aisha Khalid
Samu kari