Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Sabon ministan wutar lantarki, Injiniya Abubakar D. Aliyu ya bayyana burinsa na yin aiki tare da duk ma’aikatansa don samar faranta wa Shugaban kasa Buhari.
Wata babbar kotun da ke zama a Ibadan a ranar Talata ta yarda da bidiyoyin shaida da aka mika gaban ta kan zargin kutsen da jami'an tsaron farin kaya suka yi.
Bashir Magashi, ministan tsaro, ya ce 'yan bindiga suna tada hankula a yankin arewa maso yamma da arewa ta tsakiya kuma 'yan Najeriya na zaton ba za iya da su.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kara tabbatar wa da ‘yan Najeriya tabbacin sa na cewa mulkin sa zai tabbatar da tsare rayuka da dukiyoyin wasu ‘yan Najeriya.
Sakamakon musayar ruwan wuta tsakanin miyagun 'yan bindigan daji da 'yan banga da aka yi a yankin Mayaki da ke karamar Lapai ta Niger, 'yan banga 2 sun rasu.
Zauren dattawan arewa, NEF, a ranar Litinin ya ce ba ya sukar matakan tsaron kasa da wasu gwamnonin jihohin arewa maso yamma suka dauka da jihar Niger domin.
A sakamakon tashi tsaye da gwamnati ta yi wurin kawo karshen ta'addanci a wasu jihohin arewa, dakarun soji suna ta kai dakawowa tsakanin Zamfara da wasu jihohi.
Shugabannin 'yan bindiga masu tarin yawa da yaransu sun sheka barzahu a yayin luguden wutan da ake yi a jihar Zamfara, majiyoyi masu tarin yawa suke sanarwa.
Reverend Sister Emmanuella Ayanwu mai shekaru 34, daya daga cikin mutane 5 da masu garkuwa da mutane suka sata har suna kashe Olajide Sowore, kanin Omoyele.
Aisha Khalid
Samu kari