Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Tsohon ministan wutar lantarki, Saleh Mamman ya bayyana yadda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada shi a minista bayan ganin takardun sa bai wuci da sa’o’i 2.
Samaila Dahiru, dalibin GDSS Kaya, ya bayyana yadda ‘yan bindigan da suka yi yunkurin halaka malaminsa suka harbe shi amma kuma ya tsira, The Cable ta ruwaito.
Masu garkuwa da mutane sun sace wata Mrs Oladapo Bukola mai shekaru 45 da yaranta 2 a wuraren Pegi dake Kuje a Abuja.Bayan kwana 2 da sace wani Abdullahi Benda.
Wani dan kwangila, Mustapha Umar-Tallo ya mika takardu 2 zuwa ofishin hukumar yaki da rashawa ta EFCC, yana zargin shugaban karamar hukumar Gwarzo,Bashir Abdul.
Rundunar hukumar ‘yan sanda na musamman tare da hadakar sauran jami’an ta mayar da farmakin da daruruwan ‘yan bindiga suka kai garin Shinkafi, a jihar Zamfara.
Mayakan ISWAP wadanda aka fi sani da Boko Haram sun harba roko zuwa Mallam Fatori da ke jihar Borno har sau hudu a cikin mako daya tak, sun sheke sojoji hudu.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya ce rikicin da ya dabaibaye jam'iyyar PDP ya na iya tarwatsa jam'iyyar baki daya idan ba a gyara ba.
Alhaji Rabiu Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya bada labarin yadda suka hadu da wanda ya gaje shi,Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, a filin jirgi Abuja.
Gwamna Atiku Bagudu na jihar Kebbi ya ce wasu kasashe suna da wuraren kiwo da suka fi wasu jihohi a Najeriya girma.Ya yi tsokaci kan rikicin manoma da makiyaya.
Aisha Khalid
Samu kari