Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Rufe kasuwanni masu yawa a fadin jihohin arewa maso yamma na Najeriya ya kasance babban kalubale ga 'yan fashin dajin yankin, Daily Trust ta ruwaito cewa hakan.
DSP Sabo Umar, DPO na ofishin 'yan sandan karamar hukumar Musawa ta jihar Katsina ya rasu sakamakon mummunan hatsarin motan da ya gwabza a ranar Laraba, 8 .
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya salami Sanata Basheer Mohammed, darakta janar na hukumar yaki da safarar jama'a (NAPTIP) bayan tsama tsakanin shi da Sadiya.
Gwamnatin jihar Kaduna da ke yankin arewa maso yamma ta Najeriya a ranar Alhamsi ta saki sabon jadawali na komawar dalibai makarantu a fadin jihar bayan kwashe.
Shugaban hukumar yaki da safarar miyagun kwayoyi ta NDLEA, Buba Marwa, ya bayyana yadda suka kwace miyagun kwayoyi masu kimar N6b a filin jiragen ruwa na Legas.
Miyagun 'yan bindiga sun yi garkuwa da ma'aikata 3 na tsohon shugaban kasa Olusegn Obasanjo a wani kauye da ke Abeokuta, jihar Ogun a ranar Laraba, 8 ga wata.
Makasan Pa Defwan Dariye, mahaifin tsohon gwamnan jihar Filato, Joshua Dariye sun bayyana cewa sun yi garkuwa da shi ne don su samu kudade daga hannun dan sa.
Gwamnatin jihar Zamfara ta ce ta tare wasu motoci dauke da kayan abinci, abubuwan sha da kma man fetur da suke yunkurin kai kayan sansanin 'yan fashin daji.
‘Yan bindiga sunyi ajalin wani sifetan ‘yan sanda sannan sun yi garkuwa da mutane 23 sakamakon wani hari da suka kai Unguwan Maje da Unguwan Laka, garin Chikun.
Aisha Khalid
Samu kari