Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Miyagun 'yan bindiga sun halaka rayuka biyar tare da barin wasu mutum biyar da miyagun raunika a karamar hukumar Shanga ta jihar Kebbi, Daily Trust ta tattaro.
A daren Lahadi ne miyagun 'yan bindiga suka kutsa yankin Zunuruk Agban da ke yankin Kagoro a karamar hukumar Kaura ta jihar Kaduna,Daily Trust ta tattaro hakan.
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya ce gwamoni na matukar tsoron sa hannu kan hukuncin kisa saboda ba za su so bayan kaddamar hukunci ba daga baya.
Sifeta Janar na 'yan sandan Najeriya, Usman Alkali Baba, ya tuhumi kwamandan rudunar IRT, Abba Kyari, kan alakar da aka gano ya na da ita da dan damfara Abbas.
Jirgin saman sojoji wanda ya ratsa dajin Rugu a Katsina ya tsorata wasu ‘yan bindiga wanda ya yi sanadiyyar tsirar mutane 20 daga cikin wadanda suka yi garkuwa.
Rundunar 'yan sandan jihar Sokoto a ranar Asabar ta tabbatar da halakar rai 1 tare da sac wasu mutane masu yawa sakamakon farmakin da wasu miyagun 'yan bindiga.
Babban alkalin kotun daukaka kara na jihar Kano, mai shari'a Hussein Mukhtar, ya rasu yayin da yake shekaru 67 a ranar Asabar bayan gajeriyar rashin lafiya.
Iyalan wadanda mummunan lamarin da ya faru a jihar Yobe da su sakamakon luguden wutan da jirgin NAF ya so yi kan 'yan ta'addan Boko Haram, sun bukaci gwamnatin.
Kamar yadda rahotannin tsaro suka bayyana, 'yan bindigan sun kutsa Rugan Mati da ke karamar hukumar Giwa ta jihar inda suka sheke wani Shuaibu Mati a yankin.
Aisha Khalid
Samu kari