Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Wasu sojoji a anguwar Tunga -Maje da ke yankin Gwagwalada a Abuja a ranar Lahadi sun zane Salihu Aliyu, shugaban yankin Galadima da iyalansa a garin Abuja.
A kalla shaguna 41 ne suka kurmushe sakamakon gagagrumar gobarar da ta tashi a fitacciyar kasuwar Kurmi ta jihar Knao a ranar Litinin,hukumar kashe gobara tace.
Hukumar shirya jarabawar kammala sakandare ta Afrika ta yamma, WAEC, ta saki sakamakon jarabawar da dalibai suka yi ta shekarar 2021. Patrick Areghan ya sanar.
Wani fitaccen fasto mai suna Goodheart Val Aloysius, mazaunin garin Calabar, ya yi kira ga fitaccen mawakin Najeriya, Davido, da ya zabtaro wa coci kason ta.
Ana cece-kuce tsakanin gwamnatin jihar Kogi da kuma hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC,kan boye da N19.3 biliyan.
Aniekan Inuk Effiong mai kula da sarrafa jiragen sama ne da ke aiki da filin sauka da tashin jiragen sama na Murtala Muhammed da ke Legas. Ya fadi inda ya mutu.
Rundunar 'yan sandan jihar Nasarawa ta bankado yunkurin sace wani Umar Nasiru-Black, shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na yankin kudun Nasarawa.
Wani mutum ya yi amfani da dutse wurin fashe kan wani almajiri mai shekaru 11 tare da cire kwakwalwarsa a yankin Kofar Wambai da ke kwaryar birnin Bauchi .
'Yan bindiga da suka kai shida a daren Asabar sun tsinkayin garin Olla da ke karamar hukumar Isin ta jihar Kwara inda suka sace wani Olujala Adegboja a jihar.
Aisha Khalid
Samu kari