Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
Mataimakiyar shugaban kasar Amurka, Kamala Harris ta kafa tarihi a yayin da ta zama mace ta farko a duniya da ta samu karfin ikon shugabancin kasar Amurka.
Hukumar kula da sufurin jiragen kasa (NRC), ta dakatar da yakin aikin da ma'aikatan ta suka fada na tsawon kwanaki uku. Hakan ya biyo bayan tarin da suka yi.
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya gwangwaje ‘yan gudun hijira fiye da mutane 5000 da rabin biliyan daya wadanda za su koma gidajensu domin cigaba da.
Shugabannin kasuwar Oyingbo da ke Legas dun bayar da karin bayani kan dalilin ddda yasa aka rufe kasuwar na tsawon makonni biyu ta bakin shugaban 'yan kasuwar.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta garkame wasu kadarorin da tsohon darektan asusai na sojin ruwan Najeriya, Rear Admiral Tahir Yusuf (Rtd) ya mallaka a Kaduna.
A ranar Alhamis hankula sun matukar tashi bayan an tsinta limamin makabartar Kubwa mai suna Malam Abdurrashid Usman a gona inda ya je samo wa iyalinsa itace.
Jama'a masu tarin yawa sun kadu tare da shiga matukar tashin hankali a kafar sada zumuntar Facebook sakamakon rasuwar matashi Sani Ruba angon 11 ga Disamba.
Dan Najeriya mai suna Emmanuel Anenih, ya maka kamfanin MTN a gaban kotu bayan an kwashe masa N50. Ya ci gaalaba inda aka umarci MTN da ta biya shi N5.5m diyya.
Wani dan Najeriya ya wallafa bidiyon mota kirar Rolls Royce Phantom wacce ta kai darajar N186 miliyan wacce ake amfani da ita matsayin tasi a birnin Dubai.
Aisha Khalid
Samu kari