Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A ranar ya kamata a yi shagalin bikinta, wata matashiyar budurwa 'yar shekara 22, mai suna Mutoni Uwase Kenia aka yi bikin birne gawarta.Angonta ya bada labari.
Wani mutumi da yayi matukar iya soyayya ya bawa matarsa mamaki a asibitin Tantra dake birnin Accra, inda ya bata kyautar dalleliyar sabuwar mota bayan ta haihu.
Wani matashi mai suna Manya ya wallafa hotunansa tare da mahaifinsa wanda ya baiwa wani bangare na hantarsa kuma an yi aikin cikin nasara cike da farin ciki.
Duk da bata wallafa kati ko hotunan kafin bikin tsohon saurayinta ba, Jaruma Maryam Yahaya ta halarci bikin inda ta dauka wanka iya wanka tare da taya su murna.
Iyalin da a halin yanzu suke cikin tsananin rudani bayan halayyar ban mamakin da jigon iyalin yayi.A da can iyalin suna rayuwa ne a Turai, amma a yanzu suna za.
A yayin nuna gaskiya wacce ba koyaushe ake samu irin ta ba, wani dan Najeriya mai suna Taver Tersugh James ya mayar da 10,000 da mai POS ya tura masa bisa kure.
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo a ranar Lahadi ya bada labarin yadda tsoron bulala yasa ya bar makarantar Islamiyyar da akafi sani da Ile - Kewu a kasar.
'Yan ta'adda da ake zargin 'yan bindiga ne sun sace a kalla mutum 75 a yankin Kekun Waje ta karamar hukumar Bungudu a jihar Zamfara. A wani samame da miyagun.
Bayan tsanantar tsadar rayuwar jama'a mazauna kasar Saudi Arebiya, mata sun tashi tsaye wajen neman abun sawa a bakin salatinsu da harkoki a fadin masarautar.
Aisha Khalid
Samu kari