Aisha Khalid
4688 articles published since 22 Agu 2019
4688 articles published since 22 Agu 2019
A kwamitin dake bincikar zargin take hakkin bil'adama da tsohuwar hukumar SARS ta yan sandan Najeriya tayi kira ga Hukumar NDLEA da ta mika mata Abba Kyari.
A ranar Alhamis jami'an Hisbah ta jihar Kebbi sun kama wasu yara masu kananun shekaru,Farida Malami da Sadiya Isah, dukkan su a Birnin Kebbi suna shaye-shaye.
Ana zargin MC Bonus Emmanuel da nada wa matarsa mai juna biyu mugun duka har ta rasa ranta da na jaririn da ke cikinta a kan bashin N2.7 miliyan da ta ke binsa.
Aliko Dangote, shugaban kanfanonin Dangote, ya bukaci gwamnatin tarayya ta hana Najeriya saida wa kasashen ketare masara don gudun karancin ta sanadiyyar yaki.
Gwamnatin jihar Legas ta sanar da dakatar da dukkan al'amuran mambobin kungiyar kula da ma'aikatan sufuri, NURTW a jihar bayan sa'o'in kadan da fitar kungiyar.
Gwamna Rotimi Akwredolu na jihar Ondo, ya siffanta takwarorinsa dake goyon bayan Gwamnan Yobe, Mai Mala Buni a matsayin "Yan damfara, gwamnoni 'yan damfara."
A juma'ar da ta gabata a Nairobi, karuwan yankin Mombasa na kasar Kenya sun hada kai da sauran 'yan kasar Afrika ta gabas wajen yin bore game da cin zarafi.
Rundunar sojin Najeriya ta tabbatar da kisan sojoji goma sha takwas, jigatar sojoji takwass da kuma mutuwar biyu a farmakin da 'yan ta'adda a yankin Kanya.
Wata budurwa 'yar Najeriya ta sanar da cewa ta shafa wa maza 115 kanjamau tare da mata 19 bayan ta samu cutar daga wurin abokin yayanta. Za ta cigaba da rabawa.
Aisha Khalid
Samu kari