Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni daga jihar Borno sun bayyana cewa wasu mayakan ISWAP/Boko Haram sun kwashi kashin su a hannun dakarun soji a kan hanyar Maiduguri ta jihar Borno.
Rahoto daga jami'ar jihat Kaduna ya bayyana cewa jiya da daddare wata gobara ta cinye shagunan yan kasuwa a kasuwan cikin jami'a bayan kawo wutar lantarki.
Bayan mutane sun fito sun kaɗa kuri'un su a zaben gwamnan Anambra da ya gudana yau a karamar hukumar Ihiala, zuwa yanzun sakamako ya fara fitowa daga runfunan z
Bayanan da muke samu yanzun na nuna cewa babban faston cocin Fountain of Life Fasto Taiwo Odukoya, ya yi babban rashi da yamman nan, matarsa ta kwanta dama.
Akalla mutum 2 ne suka mutu, wasu da dama na kwance a asibiti yayin da wasu tsagerun yan bindiga suka yi yunkurin yin garkuwa da wani ɗan majalisar dokokin jiha
A yau ne za a ci gaba da zaben gwamna na jihar Anambra, a halin yanzu, za mu tattaro muku abubuwan da ke faruwa kai tsaye daga jihar Anambra a kudancin Najeriya
Yan majalisar wakilan tarayya, sun gayyaci ministan babban birnin tarayya, Abuja, Muhammed Adamu, domin ya zo ya musu bayani kan halin da ake ciki a Abuja.
Yayin da majaisun tarayyan Najeriya suka koma.daga hutu yau Talata, an ji kakakin majapisar wakilai na karanta wasikar dauya shekar wani mamba zuwa APC mai mulk
Abubuwa da dama kan faru a masana'antar Kannywood kuma su ja hankalin mutane musamman idaɓ ya shafi manyan taurarin masana'antar, irinsu Ali Nuhu, Adam Zango.
Ahmad Yusuf
Samu kari