Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Cece-kuce ya barke yayin da tsohon shugaban kasa, Dakta Goidluck Jonathan, ya ziyarci shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, har sau biyu a mako, da lauje cikin nadi.
Nigeria - A cikin shekaru 40 da suka shuɗe, gwamnatocin jihohi da na tarayya sun watsar da manyan ayyukan raya ƙasa da suka kai 56 000 a faɗin ƙasa Najeriya.
Wani mummunan hatsarin mota da ya rutsa da motoci biyu a jihar Kano, ya cinye rayukan akalla mutum 19, yayin da wasu 26 ke kwance a asibiti suna karban kulawa.
Rundunar yan sanda reshen jihar Kano ta gurfanar da wani magidanci ɗan shekara 50 a gaban kotu, bisa zargin zane wata mata da kuma mata barazanar kisa a Kano.
Wasu mutane cikin Tireloli har guda biyu sun shiga kauyen Maihula dake karamar hukumar Bali a jihar Taraba, mutanen garin sun shiga tashin hankali sabida tsaro.
Rahoton da muka samu daga jihar Bayelsa ya nuna cewa wata yar gaddama ta yi sanadiyyar kashe wani ɗan okada a yankin Sagbama dake jihar da safiyar yau Alhamis.
Wata shahararriyar jarumar shirya fina-finai a masana'antar Nollywoo, Iyabo Oko, ta dawo ta cigaba da rayuwa awanni uku bayan diyarta ta sanar da mutuwarta.
Wata matar aure ta garzaya gaban kotun shari'ar musulunci a jihar Kaduna, ta nemi a sake ta kuma kotu ta uamrci mijin ya biyata kudin ciyarwa na shekara 2.
Wani babban malamin ɗarikar Tijjaniya, wanda mutane ke matukar girmama shi a jihar Kwara, Sheikh Shuaib AbdulSalam, ya rasu ranar Laraba da safe bayan jinya.
Ahmad Yusuf
Samu kari