Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Wata masifaffiyar mata ta illata ɗiyarta ta cikinta da ruwan zafi a jihar Osun, saboda ta aike ta kai niƙa ba ta je ba, a halin yanzun an damke ta tana tsare.
Babban ɗan kasuwa daga jihar Benuwai dake arewa maso tsakiya a Najeriya ya rubuta wa shugaɓa Buhari wasika domin sanar da shi kudurinsa na maye gurbinsa a 2023.
Wasu matasa biyu saurayi da budurwa kuma ma'aikatan jinya a Najeriya sun riga mu gidan gaskiya makonni bayan amincewa zasu auri junan su, a wani hatsarin mota.
Rahotanni sun bayyana cewa gwarazan dakarun sojojin Najeriya sun shafe awanni kusan uku suna musayar wuta da wasu yan bindiga da suka yi yunkurin kai hari.
Wata babbar kotu dake zamanta a Ado-Ekiti, babban birnin jihar Ekiti, ta yanke wa wani koraren sojan Najeriya hukuncin kisa ta hanyar rataya kan fashi da makami
Rahotanni sun bayyana cewa mutane sun shiga jeji domin nemo Sarkin su da yan bindiga suka sace a jihar Filato, kuma matakin da suka ɗauka ya haifar da nasara.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, da gwamnan Zamfara sun gana yau a Aso Villa, Matwalle yace akwai masu amfani da matsalar tsaron Zamafara da wata manufar siyasa
Akwai tsayayyun dakaru a rundunar sojojin Najeriya da suka cancanci yabo bisa gudunmuwar da suka bayar wajen yaƙi da ta'danci, Kaftin Hassan na ɗaya daga ciki.
Yayin da mutane har da baƙi suna zo ana kokarin yi wa mamaciya jana'iza a Anambra, ba zato babu tsammni wasu yan bindiga suka ɓallo wurin, suka tarwatsa mutane.
Ahmad Yusuf
Samu kari