Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Yayan da tsohon shugaban rundunar sojin ƙasa a Najeriya ya mutu ya bari, sun gurfanar da kawun su a gaban kotun bisa kokarin yi musu karfa karfa kan gadonsu.
Rahoto ya shaida mana cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai hari yankin jami'ar tarayya dake Lafiya a jihar Nasarawa, sun samu nasarar sace wasu ɗalibai hudu.
Wani mummunan lamarin da ya lakume rayuwar ɗaliban sakandire biyu a ƙasar Afirka ta kudu ya tada hankali, dalibi ya bindige abokinsa ɗalibi kuma ya kashe kansa.
Bayan samun nasarar kammala babban taro na ƙasa tare da zaben shugabanni na ƙasa, PDP ta saka ranar taron zaben shugabanni a arewa maso yammacin Najeriya .
Idan lokaci ya yi ko mutum ya shirya ko akasin haka dole ya amsa kiran ubangiji, haka ta faru da wani shugaban karamar hukuma a jihar Nasarawa dake arewa .
Wasu tsagerun yan daban siyasa ɗauke da muggan makamai sun farmaki Sakateriyar jam'iyyar hamayya PDP a jihar Ekiti, sun lalata muhimman abubuwa da ginin wurin
Jami'an hukumar yan sanda reshen jihar Zamfara dake arewacin Najeriya sun kama wata mata yar jamhuriyar Nijarda ta yi yunkurin siyar da ɗan abokiyar zamanta.
Gwarazan jami'an tsaro a jihar Maradi dake Jamhuriyar Nijar sun sanar da samun nasarar cafke wasu mutane dake aikin safarar muggan makamai zuwa cikin Najeriya.
Shugaban ƙasar Najeriya na yanzu, Muhammadu Buhari, ya samu wasu sunaye da aka raɗa masa yayin ziyarar aiki ta kwana ɗaya ya kai jihar Ogun dake kudu maso yamma
Ahmad Yusuf
Samu kari