Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon gwamnan Kwara kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Abubakar Bukola Saraki, ya roki wakilan PDP na jihar Ondo sun taimaka su zaɓe shi a zaben fidda gwani.
Wani magidanci ya roki Kotun Kostumare ta taimaka kar ta amince da bukatar matarsa na datse igiyoyin aurensu domin har yanzun yana matikar kaunarta a zuciya.
Ministan ayyuka da gidaje na tarayyan Najeriya, Babatunde Fashola, ya bayyana cewa ba shi da alaƙa da masu kiran ya tsaya takarar shugaban ƙasa, gisa zai koma.
Gwamnan jihar Edo ya fara ɗaukar matakai a kokarin da gwamnatinsa take yi na canza Majalisar wasannin jigar zuwa hukumar wadanni ta jihar Edo, ya kori ma'aikata
Gwamnan jihar Nasarawa ya ce tsananin girmamawan da kowa wane mamban APC ke wa shugaban ƙasa Buhari ne dalilin da yasa gwamnoni suka maida wukaƙen su kube.
Yayin da jam'iyyar APC ke shirin gudanar da babban taronta na ƙasa, a jihar Ekiti, hadimin gwamna Fayemi ya rubuta takardar murabus daga mukaminsa, ya koma SDP.
Wasu yan ta'adda da ake tsammanin yan fashi da makami ne sun halaka Garkuwan Yala yayin da suke kan hanyar kai ziyara Asibiti domin gaida mara lafiya a Filato.
Wani sojan Najeriya da ake tsammanin kwaya ce ta rinjayesa ya sa bindiga ya sheƙe mutum. uku har lahira, ya kuma jikkata wasu kusan 13 a Mafa dake jihar Borno.
Wata matar aure a Kaduna ta roki Kotun Musulunci ta raba aureɓta bisa hujjar ta daina kaunar mijinta ba zata iya cigaba da zama ba, Kotu ta datse igiyoyin auren
Ahmad Yusuf
Samu kari