Ahmad Yusuf
12060 articles published since 01 Mar 2021
12060 articles published since 01 Mar 2021
Kwana ɗaya kacal bayan kammala bikin yar uwarsa, ɗa ga tsohon kwamishinan ilimi na jihar Kwara ya kwanta dama jim kaɗan bayan cikinsa ya fara ciwo a Legas.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya roki jam'iyyar PDP ta ba shi dama ya wakilce ta a zaɓen shugaban ƙasa na gaba zai lallasa kowa ya kwato mulki.
Tsohon sakataren jam'iyyar APGA ta kasa, Dakta Sani Shinkafi, ya janye daga tseren neman kujerar shugaban jam'iyyar APC saboda wasu dalilai da ya bayyana .
Gwamna Aminu Tambuwal na jigar Sokoto ya bayƴana cewa labarin da ake jingina masa ba yanzu ya yi su ba kuma yana kira ga mutane su yi fatali da maganar baki 1
Wani babban jigo a APC kuma tsohon ɗan takarar gwamna a jihar Kwara, ya tabbatar da sauya sheka daga jam'iyyar mai mulki zuwa ta tsagin jam'iyyar hamayya PDP.
Majalisar dokokin jihar Filato ta bayyana kujerar tsohon kakakinta waɓda mambobi suka tsige a baya da ba kowa saboda matakin da ya ɗauka na sauya sheka zuwa PDP
Wani magoyin bayan Ciyaman nakaramar hukjmar Gwagwalada dake Abuja, ya kwanta dama yayin da suke murnar sauya shekar Ubangidansu daga APC zuwa jam'iyyar PDP.
A kwana nan yan ta'adda sun sake aikata munanan barna a jihohin Zamfara da Kaduna, akalla mutum 62 ne suka rasa rayukansu, wasu aka yi garkuwa za su, gidaje 70.
Wani ɗan kasuwa mai siya da siyarwa na Koko a jigar Ondo, ya yi ta maza ya sheke yan bindigan da suka yi garkuwa da shi, kuma ya koma gida lafiya a jihar Ondo.
Ahmad Yusuf
Samu kari