Ahmad Yusuf
12059 articles published since 01 Mar 2021
12059 articles published since 01 Mar 2021
Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka ɗan sanda guda ɗaya sun sace shugaban ƙaramar hukumar Keffi da ke jihar Nasarawa tare direbansa da suke tare a lokacin.
Gwamnan jihar Filato, Simon Lalong, ya tabbatar wa tsohon ministan sufuri cew aya sha kuruminsa, kuri'un Deleget na jihar baki ɗaya dhi zasu kaɗa wa a zaɓe.
Tsohon ɗan majalisar wakilan tarayya kuma tdohon hadimin Atiku Abubakar, Usman Bugaje, ya ayyana tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023 dake tafe a PRP.
Hadimar shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari ta fannin harkokin kafafen sada zumunta, Lauretta Onochie, ta ce tana nan kan bakarta ba mamba bace a jam'iyyar APC.
Gwamnatin jihar Zamfara ƙarkashin jagorancin Bello Matawalle, ta naɗa sabbin sarakuna uku da zasu maye gurbin waɗan da ake zargin una alaƙa da yan bindiga.
Tsohon ministan harkokin Neja Delta kuma babban jigon jam'iyyar APC ya fice daga jam'iyyar ya koma jam'iyyar PRP domin cika burinsa na zama gwamnan Kuros Ribas.
Gwamna Ganduje, jiga-jigan APC da sauran dumbin masoya sun jure wa ruwan sama, su tarbi jagoran APC na ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, a filin Aminu Kano.
Wasu tsageru da ba'a sani ba sun yi garkuwa da ɗaliban kwalejin ilimi tq jihar Kaduna da yammacin ranar Litinin, sun nemi makusanta su tattara musu makudan kudi
Biyo bayan abinda ya faru na ta da zaune tsaye da yamutsi a makociyar Zamfara, wato jihar Sokoto, hukumar yan sanda ta kira taron lalubo hanyar daƙile lamarin.
Ahmad Yusuf
Samu kari