Ahmad Yusuf
12059 articles published since 01 Mar 2021
12059 articles published since 01 Mar 2021
Wani ɗalibi mai kwazo da ke karatun babban diplona a fannin injiniya ya kwanta dama yayin da yake cikin jin daɗinsa da budurwarsa a wani Otal a Ibadan, Oyo.
Gwamnan Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya ƙi yarda ya fito fili ya nuna goyon bayansa ga tsohon minista kuma ɗan takarar shugaban ƙasa, Rotimi Amaechi.
Gwamnan Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa'i, ya ja hankalin mazauna Kaduna su girmama addinin kowane mutum da suke raye tare da shi don kauce wa ta da zaune tsaye.
Wasu miyagun yan bindiga sun kara farmakan matafiya a kan babbar hanyar Kaduna zuwa Abuja, sun sace mutane da dama, yanzu haka motoci na ajiye a hanyar ba kowa.
Rahoton da muke samu yanzun ya nuna cewa karar harbin bindiga ta fara tashi a wurin da ake zargin wata tukunyar gas ce ta fashe a Anguwar Sabon Gari, Kano.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya amince da naɗa sabon darakta janar na hukumar NYSC ta ƙasa bayan kammala wa'adi biyu na Manjo Janar Shu'aibu Ibrahim
Bayanan da ke hitowa daga jihar Anambra da ke kudumaso gabashin Najeriya na nuna cewa miyagun yan bindiga sun tura sako wasu kananan hukumomi da zau kai wa hari
Bayan wani abu ya fashe a Anguwar Sabon Gari da ke jihar Kano da safiyar nan ta Talata, iyayen sun ruɗe sun soma garzaya makarantu duna zare ƴaƴansu a Kano.
Halima Yunusa, wata budurwa a jihar Kaduna ta kai karar mahaifinta gaban Kotu. inda ta nemi a tilasta masa ta aurar da ita ga wanda zuciyarta ke kauna, Yusuf.
Ahmad Yusuf
Samu kari