Ahmad Yusuf
12058 articles published since 01 Mar 2021
12058 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya yi kira ga Deleget kafin fara zabe, su zaɓi wanda zai cigaba daga inda zai tsaya, kar su bari PDP ta dawo da Najeriya baya.
Yayin da har yanzun APC ke ta faɗi tashin ganin an yi sulhu tsakanin yan takarar, Sanatan Kani ta kudu ya tabbatar da cewa wasu yan takara uku sun janyewa PYO.
Gwamna Abdullahi Sule.na jam'iyyar APC ya ce akwai babbar matsala idan har jam'iyyar APC ta gaza hitar da ɗan takara mai ƙarfin Atiku Abubakar na jam'iyyar PDP.
Har yanzun manyan masu faɗa aji na ƙasar nan na cigaba da sa baki don tabbatar da an fitar da ɗan takara ta hanyar maslaha, yanzu dai ana kokarin shawo kan PYO.
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, a cewar gwamna Lalong, ya amince kuma zuciyarsa ta nutsu da kowane ɗan takara daga cikin waɗan sa aka kai masa gabansa ya zaɓa
Wani rikivi da ya ɓatke a kofar shiga filin babban taron APC ya jawo jami'an tsaro sun fara harba barkonon tsohuwa domin tarwatsa yan jarida da wasu mambobin AP
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta sanar da Injiniya Khalil a matsayin wand aya lashe tikitin takarar gwamnan jihar Katsina a wurin zaɓen fidda gwanin da aka y
Sanata Kalu ya fitar da sanarwa ta musamman inda ya yi ikirarin cewa shugabannin APC za su gabatar da sunanta ga Buhari domin ya mara masa baya a zaben yau.
A halin yanzun komai na cigaba da kankama a filin taron APC na zaben waɓda zai nemi gadon Buhari a babban zaɓen 2023, sai dai har yanzu yan jaridu ba su shiga b
Ahmad Yusuf
Samu kari