Ahmad Yusuf
12057 articles published since 01 Mar 2021
12057 articles published since 01 Mar 2021
A cigaba da aikin tabbatar da zaman lafiya a arewa maso gabas, dakarun Operation Haɗin Kai da CJTF sun yi nasarar tura mayaƙan Boko Haram uku barzahu a Borno.
Duk da ya yi martani a dokance kan zarge-zargen da ake masa, mataimakin gwamnan Oyo, ya garzaya Kotu, inda ya roki ta yi dokar da zata hana shirin tsige shi.
Wata Ambaliya da guguwar iska mai tsanani sanadiyyar mamakon ruwan sama ya yi ajalin mutumu uku yayin da gidajen mutane 2,250 duka rushe baki ɗaya a jihar Kano.
Labarin rashin.lafiyar Alkalin Kotun Musulunci da ke zamanta a Magajin Gari Kasuna ya kawo tsaiko a cigaba da zaman shari'ar na yau Talata, an ɗage zuwa Agusta.
Baya. kwashe fiye da watanni biyu a tsare, ɗanajalisar tarayya, Honorabul Farah Dagogo, ya samu Beli a hannun babbar Kotun jihar Ribas da safiyar nan ta Talata.
Bayan abubuwan da suka biyo bayan game da takardun karatun Bola Tinubu, gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya zargi kundin aje bayanan hukumar INEC da gazawa.
Mai Alfarma sarkin Musulmai, Alhaji Saad Abubakar na III, ya umarci ɗaukacin al'ummar musulmi su fara duban jinjirin watan Dhul Hijjah daga ranar Laraba, 29.
Bayan rantsarda sabon muƙaddashin alƙalin alaƙalai na kasa, wasu bayanai da suke a takarsunsa ya jawo tambayoyi musamman batun fara karatun sa na Firamare.
A ranar 16 ga watan Yuli, 2022, INEC zata gudanar da zaɓen gwamnan jihar Osun, jam'iyyar PDP ta fara shirye-shirye a kokarinta na ganin ta samu nasara a zaɓen.
Ahmad Yusuf
Samu kari