Ahmad Yusuf
12054 articles published since 01 Mar 2021
12054 articles published since 01 Mar 2021
Sakataren watsa labari na gwamnan jihar Oyo, ya karyata abinda ya kira farfaganda wacce ta nuna cewa Seyi Makinde ya halarci gangamin masoyan Obi a Ibadan.
Har yanzun dai kura ƙara tashi take a babbar jam'iyyar hamayya PDP, masu neman kujerar gwamna a Ribas, Abiya da Oyo sun kauracewa taron Atiku na ranar Asabar
Yayin ya rage saura 'yan makonni a fara yakin neman zaɓe, jam'iyyar APC mai mulki ta yi rashin babban jigonta a jihar Ogun, ya tattara masoya sun koma PDP.
Chief Olabode George, jigo a babbar jam'iyyar hamayya ta kasa PDP ya ce ya zama tilas shugaban PDP, Dakta Ayu, ya bar ofishin ciyaman kamin fara kamfen 2023
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, da alaƙarsu ta kara tsami da shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Ayu, ya ce zai taimaka idan har haka ake so PDP ta kai ƙaasa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya fusata ya faɗa wa shugaban PDP na ƙasa cewa girman kai da butulci ba zasu kai shi ko ina ba, ya zama dattijo mai cika alkaw
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma mai kokarin darewa kujerar shugaban kasa a 2023, Bola Tinubu, ya ce yawan shekarun su ɗaya da Bishof Kukah na cocin Katolika.
Wasu masu ruwa da tsaki a jam'iyyar PDP na zargin mambobin kwamitin sulhu guda huɗu da kara zuba wa wutar rikicin Atiku Abubakar da gwamna Nyesom Wike Fetur.
Mataimakin shugaban jam'iyyar APC na shiyyar arewa maso yamma, Salihu Lukman, ya ce babbar fargabar su a 2023 bai wuce rashin sanin Tinubu a zaɓen ƙasa ba.
Ahmad Yusuf
Samu kari