Ahmad Yusuf
12054 articles published since 01 Mar 2021
12054 articles published since 01 Mar 2021
Labarin da muka samu ya nuna cewa shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya gana ƙofa rufe da gwamnonin cigaba na jam'iyyar APC a fadarsa dake birnin tarayya Abuja
Tsohon gwamnan Kaduna, Ahmed Muhammed Makarfi, ya ce bata kuri'a ne zaɓen Kwankwaso da Peter Obi a 2023, domin taimako ne ga APC ko PDP, daya ta lashe zabe.
Babbar Kotun tarayya a yau Talata, ta sake tabbatar a hukuncinta na bayan game da bayar da belin mataimakin kwamishinan yan sanda da aka dakatar, Abba Kyari.
Wasu tsageru sun kutsa har cikin gida da daddare, sun bindige tsohon sakataren tsare-tsare na jam'iyyar PDP a gundumar Mangu, karamar hukumar Mangu jihar Filato
A cigaba da kokarin ganin jam'iyyar APC mai mulki ta kai bantenta a zaɓen 2023, Kashim Shettima ya ziyarci gidan gwamna Yahaya Bello a Abuja, sun sa labule
Lamarin ta'addancin yan bindiga shi ne babban abun da ke ɗaga wa mutane hankula a arewa ta yamma, wasu yan ta'adda sun illata wani mutumi na har abada a Zamfara
Wata Kotu a Kubwa, babban birnun tarayya Abuja ya yanke hukuncin raba auren da aka shafe shekaru biyu tsakanin Aisha Ari da mijinta Ibrahim Hassan kan rashin so
Bayan karɓan tsohon gwamnan Kano zuwa jam'iyyar PDP, Alhaji Atiku Abubakar, ya sanar da ba da tallafin miliyan N50m ga mutanen da ambaliya ta shafa a Kwari.
Yayin da tawagarsa Atiku ke murnar shekar Shekarau a Kano, gwamna Wike ya ce duk abinda ke faruwa a jam'iyyar PDP ba komai bane, amma wani abu na gab da faruwa
Ahmad Yusuf
Samu kari