Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Gwamnan jihar Ebonyi, David Umahi, ya bukaci gwamna, Nyesom Wike, ya taimaka wa Tinubu wurin haɗa kuri'un mutanen jihar Ribas a babban zaɓen 2023 mai zuwa.
Gwamnan jihar Katsina da ke arewa ta yamma a Najeriya, Aminu Bello Masari, ya yi zubda hawaye yayin gabatar da Kasafin kudin shekarar 2023, na ƙarshe a mulkinsa
Gwamnatin tarayya ta bakin ministan harkokin cikin gida, Ogbeni Rauf Aregbesola, tace ta karkare bincike kan duk wani abu da ya shafi fashin gidan yarin Kuje
Babbar Kotun tarayya da ke zamanta a Owerri babban birnin jihar Imo ta umarci jam'iyyar PDP ta sake sabon zaɓe a mazaɓar Sanatan Bauchi ta Kudu gabanin 2023.
Rahotannin da muke samu da afiyar nan sun nuna cewa wasu Fasinjoji da suka taso daga Gombe da niyyar zuwa Legas sun gamu da ajalinsu a Titin Abuja -Lokoja.
Mai neman zama shugaban ƙasa karkashin inuwar NNPP mai kayan daɗi, Rabiu Musa Kwankwaso, yace tawagar gaskiya da ta ƙunshi gwamnonin PDP na abinda ya dace.
Wasu yan daba da ake kira da Kalare Boys ɗauke da Adda wukake da sauran makamai sun jikkata akalla mutum uku a wurin yakin neman zaɓen Atiku a jihar Gombe.
Wata tawagar 'yan bindiga su Bakwai sun sace tsohon babban hadimin gwamnan jihar Ondo har cikin gidansa, sun nemi a tattara musu kuɗin fansa miliyan N100m.
Yayin da jirgin yaƙin neman zaɓen Alhaji Atiku Abubakar ya dira jihar Gombe, mutane da yawa sun sha mamaki ganin tsohon gwamna Hassan Ɗankwambo, ya je wurin.
Ahmad Yusuf
Samu kari