Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Hukumar tsaron ta farin kaya watau DSS ta ayyana rahoton dake yawo a kafafen sada zumunta cewa ta janye ƙarar da ta shigar da Tukur Mamu a gaban Kotun Abuja.
A ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2023, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karin goyon baya yayin da tulin mambobin adawa suka sauya sheka a Kwara.
Gwamna jihar Osun mai barin gado, Adegboyega Oyetola, ya amince da naɗa ma'aikata 30 a matsayin manyan sakatarorin gwamnatina a wata sanarwa da aka fitar .
Manyan masu neman kujera lamba ɗaya da ake ganin su ne a sahun gaba, Atiki da Bola Tinubu sun kara yin wasu sabbin naɗe-naɗe a kwamitin yakin neman zaɓensu.
Kotun daukaka kara dake zama a birnin Kano ta rushe zaben Nuhu Danburam a matsayin dan takarar Sanatan Kano ta tsakiya na PDP, ta ayyana halascin Laila Buhari.
Kotun daukaka kara mai zama a Yola babbam birnin jigar Taraba ta jingine hukuncin babbar Kotun tarayya, ta nayar da ɗan takarar gwamnan jihar Taraba na APC.
Gwamnonin kudu maso kudancin Najeriya sun zauna a babban birnin jihar Bayelsa ranar Laraba, sun yanke shawarin cewa suna nan tare da Atiku da Okowa a zaben 2023
Tsohon Sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal, yace shi da magoya bayansa ba zasu zabi Bola Ahmed Tinubu ba a 2023, sun cimma matsaya da jam'iyyar PDP.
Babbar kotun tarayya mai zama a birnin tarayya Abuja ta yi watsi da ƙarar da ake nemi ta haramta wa ɗan takarar shugaban kasa na APC shiga babban zaben 2023.
Ahmad Yusuf
Samu kari