Ahmad Yusuf
12050 articles published since 01 Mar 2021
12050 articles published since 01 Mar 2021
Kakakin kwamitin yakin neman zaɓen shugaban ƙasa na jam'iyyar APC, Bayo Onanuga, ya tabbatar da cewa Kotun tarayya a Abuja ta watsar da ƙarar da aka kai Tinubu.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Peter Obi, yace daga ranar da ya karbi shahadar kama aiki a matsayin shugaban ƙasa ba zaa sake jin ASUU ta shiga yajin aiki ba.
Yayin da ake ci gaba da yawon neman kuri'un 'yan Najeriya jirgin Atiku Abubakar ya dira jihar Osun yau Laraba kuma ya samu gagarumin ƙarin goyon baya jigon LP.
Gwamnatin jihar Kaduna tace rundunar sojin sama Najeriya ta ƙara samu nasarar share 'yan bindiga da dama daga dorom duniya bayan wani ruwan bama-bamai a yankuna
Rahotannin da ke shigowa sun nuna cewa a jiya Talata da yamma wasu miyagu suka yi awon gaba da tsohon Akanta Janar na jihar Kuros Riba tare da wasu mutane uku.
Allah ya yi wa wani ɗan takarar mamba a majalisar dokokin jihar Imo karkashin inuwar jam'iyyar Labour Party, Chukwunonye Irouno, mintuna kaɗan da komawa gida.
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma ɗan takarar shugaban ƙasa a inuwar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace ba zai iya zaben Atiku ko Peter Obi ba ko ba ya cikin
Mai baiwa gwamnan Benuwai shawara kan harkokin tsaro ya bayyana cewa kwamishinan gidaje da raya karkara, Mista Ekpe Ogbu, ya kubuta daga hannun masu garkuwa.
Wata kyakkyawar dirarriyar budurwa ta sha mamaki yayin da ta yi wa wani ɗan Acaba tayin ya biyota su kwanta amma ya yaga takardar ya ci gaba da neman halak dins
Ahmad Yusuf
Samu kari