Ahmad Yusuf
12046 articles published since 01 Mar 2021
12046 articles published since 01 Mar 2021
Mai neman zama mamba a majalisar dokokin jihar Ribas karkashin inuwar Labour Party, Boma Kasim-Agida, ya shaki iskar yanci kwanaki kaɗan bayan an sace shi.
An je har gida an kama mataimakin shugabn APC da ya yi kairin suna wajen haɗa wa jam'iyyar masu zabe a jihar Edo, mataimakin gwamna ne ya ba da umarnin haka.
Wani sabon rahoton da aka fitar game da kungiyoyin yan ta'adda a duniya, kungiyar yan awaren IPOB ta shiga a matsayi na 10 yayin da Boko Haram da ISWAP na ciki.
Tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Ebele Jonathan, ya ce ya yi kuka lokacin da aka ɗauke shi a matsayin mataimakin Yar'adu domin bai taba tsammani ba.
Tsohon kakakin majalisar wakilan tarayya, Yakubu Dogara, ya ce a halin yanzun ba shi tare da kowace jam'iyya ba, kawai yana son takara ne bisa ra'ayin kansa.
Idan ajali ya yi kira dole a tafi, Allah ya yi wa wata ma'aikaciyar asibiti rasuwa awanni bayan da zo wurin aiki a Gusau, babban birnin jihar Zamfara yau .
Waau bayanai da suka fito daga yankin kananan hukumomi biyu a jihar Neja sun nuna cewa yan ta'adda sun ci karensu babu babbaka a wasu kauyuka ranar Talata.
Kwana 3 kacal gabanin zaben gwamnoni a Najeriya, ana ta yaɗa cewa yar takarar mataimakin gwamnan APC a Ebonyi ta janye ta barwa ɗan uwan Umahi, APV ta karyata.
Shugaban Najeriya, Alhaji Muhammadu Buhari, ya rantsar da mambobin majalisar gudanarwa 7 ta ICPC bayan ya sabunta naɗinsu a karo na biyu yau a birnin Abuja.
Ahmad Yusuf
Samu kari