Ahmad Yusuf
12044 articles published since 01 Mar 2021
12044 articles published since 01 Mar 2021
Shugaban jam'iyyar APC na ƙasa kuma tsohon gwamnan Nasarawa, Sanata Abdullahi Adamu, ya ce dole sai da Bola Ahmed Tinubu za'a cimma matsaya kan majalisa ta 10.
Wasu yan bindiga da ba'a sani ba sun halaka mataimakin Sufuritandan yan sanda a jihar Abiya yayin da ya ja tawaga zuwa wurin binciken ababen hawa da safiya.
Bayan fama da matsaloli kala daban-daban, ɗaliban Najeriya da suka bar Sudan suma shiga Masar, jirage sun kwaso su daga filin jirgin ƙasar Masar ranar Laraba.
Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya ki aminta da bukatar gwamna Nyesom Wike, wanda ya nemi FG ta biya gwamnatin jihar kuɗin da ta kashe .
Wasu jirage biyu marasa matuƙa sun yi yunkurin kai hari fadar shugaban ƙasar Rasha, Vladimir Putin, cikin dare, gwamnatin kasar ta zargi Ukraine da turo su.
Tsohon makusancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, watau Buba Galadima ya ce Buhari ya lalata siyasar Najeriya, a yau ta koma sai kana da kuɗi zaka hau kujera.
Wasu malaman addinin kirista da aka fi sani da Fasto sun rasa rayuwarsu tare da wata mace a wani mummunan haɗarin mota da ya rutsa da su a Ekiti ranar Litinin.
Dakarun rundunar yan sanda sun garzaya sun kwace iko da zauren majalisar dokokin jihar Abiya bayan rikicin shugabancin da ya balle har ake kokarin cire kakaki.
Mambobin majalisar dokokin jihar Abia sun yi zama a wani wuri da ba'a sani ba kuma 18 daga cikin 27 sun kaɗa kuri'ar tsige shugaban majalisa, Chinedum Orji.
Ahmad Yusuf
Samu kari