Ahmad Yusuf
12040 articles published since 01 Mar 2021
12040 articles published since 01 Mar 2021
Kotun sauraron korafe-ƙorafen zaben gwamna mai zama a Jos, babban birnin jihar Filato, ta amince da nasarar gwamna Caleb Mutfwang na jam'iyyar PDP.
Wasu dalibai sun bayyana cewa mahara sun sace abokan karatunsu mata a ɗakunan kwanansu ta hanyar shiga ta tagogi da silin ranar Alhamis da daddare.
Jami'an tsaron haɗin guiwa da taimakon 'yan banga da mutanen gari sun halaka 'yan bindiga akalla 21 a ƙaramar hukumar Danko Wasagu da ke jihar Kebbi.
Jam'iyyar NNPP mai kayan marmari ta naɗa sabon Sakataren watsa labarai na ƙasa jim kadan bayan ta yi tsokaci kan hukuncin zaben gwamnan jihar Kano.
Gwamnan jihar Kano, Abba Gida-Gida ya rarrashin kwamishinoni da hadimansa, ya ce su zama masu kwarin guiwa domin har yanzun suna da sauran dama a Kotu.
Rundunar 'yan sanda ta bayyana cewa kwararun likitoci sun gama binciken gawar marigayi Mohbad da aka tono daga ƙabari, ana jiran sakamako a halin yanzu.
Philip Shaibu, mataimakin gwamna jihar Edo ya zubar da makamansa, ya roƙi mai girma gwamna Godwin Obaseki ya masa afuwa dangane da rikicin da ya haɗa su.
Hukumar yan sandan farin kaya ta Najeriya (DSS) ta kama mamban majalisar dokokin jihar Ogun da wasu mutane 5 bisa zarginsu da hannu a kisan Sagamu.
Kotun sauraron kararrakin zaben yan majalisar tarayya da na jiha mai zama a Jos ta sauke mambobin majalisar dokokin Filato guda uku daga kan kujerunsu.
Ahmad Yusuf
Samu kari