- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Kwancewa Sarkin gargajiya rawani a Najeriya abu ne wanda aka dade ana yi tun bayan samun yancin Najeriya daga hannun turawan mulkin mallaka a shekarar 1960.
Hukumar yan sanda a jihar Borno ta bayyana wata mata mai shekara 46, Insa Henshaw, ranar Alhamis, 25 ga Agusta kan laifin satar yara uku zata gudu da su Legas.
An bude ofishin jam'iyyar New Nigeria People Party NNPP na jihar Borno kwana daya bayan garkameshi da aka yi ranar Laraba. A cewar Honarabul Saifullahi Hassan.
Akwa Ibom - An sako shahrarren Lauya, Barista Inibehe Effiong, daga gidan gyara hali bayan kwashe kwanaki 30 da aka yanke masa kan laifin raini ga Alkali..
Bayanai sun bayyana kan yadda hukumar sojin Najeriya taki hukunta Sojoji goma (10) da binciken ya nuna sun kashe jami'an sanda don tsiratar da wani dan bindiga.
Mutum 22 da sukayi Fom din N100m na takara a zaben fidda gwanin shugaban kasa karkashin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) zasu gana don hada kai wa Tin
Wani Magidanci mai mata hudu da 'yaya 34 ya saki hotunan iyalansa da sukayi katin rijistan zabe kuma ya bayyana mutum 1 da dukkansu zasu kadawa kuri'a a zabe.
Uwargidar Marigayi, Sheik Goni Aisami, Mallama Aisha ta bayyana maganarta ta karshe da tayi da babban Malamin yayinda yake hanya gab da ya dauki Sojan da ya ka.
Abuja - Gamayyar ma'aikatan hukumar kula da yan sanda PSC ta sanar da tafiya yajin aiki ga shugabanta bisa saba alkawuran da akayiwa ma'aikatan hukumar a baya
AbdulRahman Rashida
Samu kari