- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Wata Sojar Najeriya ta bayyana yadda wani saurayinta ya nuna mata kiyayya kawai don ta shiga aikin Soja. Budurwar ta bayyana hakan ne yayinda ta saki hotunanta.
Kwamitin Gudanarwar Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar sirri da yan takarar gwamna karkashin tutarta a fadin jihohin Najeriya 36.
Fadar Shugaban kasa ta yi watsi da maganar tsige Shugaba Muhammadu Buhari inda tace an tsige shugaban kasa ne kawai idan ya aikata wani babban laifi kuma aka
Kungiyar yada da'awar addinin Musulunci, Jama'atu Izalatul Bid'a wa iqaamatus Sunnah watau JIBWIS ta bayyana cewa ta samu naira miliyan dari da bakwai (N107m)
Tsohon Gwamnan jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido, ya ce babu wani laifi da aka yiwa Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike kuma a rabu da shi yayi abinda ya ga dama.
Diraktan hukumar inganta tanafusi da kare hakkin masiyi watau Federal Competition and Consumer Protection Commission (FCCPC), , shiyar jihar Katsina, Julius.
Labarai sun bayyana cewa Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya tafi nahiyar Turai ganawa da dan takarar shugaban kasar karkashin jam'iyyar (APC), Bola Tinubu
Hukumar Yan sandan a Jihar Yobe, a ranar Talata, ta yi bayanin yadda wani Soja, Kofur John Gabriel, ya halaka Shehin Malami, Goni Aisami, a karamar hukumar.
Hukumar yan sandan Najeriya na shirin baiwa matasa majiya karfi 3000 horo na musamman don su taimakawa jami'anta wajen tabbatar da tsaro a jihar Kastina...
AbdulRahman Rashida
Samu kari