- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Ministan Sadarwa da Tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ali Ibrahim Pantami ya lashe lambar yabon kirkire-kirkire na ilmin zamani da gwamnatin Najeriya tayi.
Benue, Makurdi - Gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom, ya bayyana cewa Peter Obi, dan takarar shugaban kasa karkashin jam'iyyar LP zai zaba, rahoton Vanguard.
Kotu koli ya tabbatar da Kakakin majalisar dokokin jihar Delta, Sherrif Oborevwori, matsayin sahihin dan takaran gwamnan jihar karkashin jam'iyyar adawa(PDP).
Jam'iyyar New Nigerian Peoples Party (NNPP) na zargin Abba Ganduje, dan gidan gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje da karkatar da wasu dukiyoyin jihar.
Dan takaran kujerar gwamnan jihar Abia karkashin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Sampson Orji, ya bayyana cewa Peter Obi na jam'iyyar LP zai goyi baya
Kwantrola-Janar na Hukumar Hana Fasa Kwabri watau Kwastam, Kanal Hameed Ali (mai ritaya) ya bayyana irin nasarorin da hukumar ta samu karkashinsa cikin shekaru7
Shugaba Muhammadu Buhari ya nada Injiniya Emmanuel Audu-Ohwavborua a matsayin sabon mukaddashin Dirakta Manaja na hukumar cigabar yankin Neja Delta watau NDDC.
Malamin Dan Najeriya kuma mazauni jihar Kano, Adam Abdurrahman Al-Fulany, ya zama gwarzon ilmin adabin larabci na shekarar 2022 na Uyoon El-Adab El-Arabi..
Wani bidiyon gasar cin sakwara ya bayyana a shafukan ra'ayi da sada zumunutar yanar gizo a makon nan.Gasar da ta auku a jihar Ekiti, yankin Kudu maso yamma.
AbdulRahman Rashida
Samu kari