- All (1065)
- Labarai (920)
- Siyasa (122)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (7)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Legit ta tattaro muku jerin manyan yan siyasan Najeriya da suka halarci taron yakin neman zaben jam'iyyar All Progressives Congress APC da suka taru a Legas yau
Tsohon gwamnan jihar Legas kuma mai neman gadon kujerar shugaban muhammadu buhari a zaben 2023 karkashin APC, Bola Tinubu ya sake tafka shirme a jihar Legas.
Dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023, Bola Tinubu, ya sake zagin dan takaran shugaban kasa jam'iyyar PDP Alhaji Atiku Abubakar a jihar Legas
Dan takaran kujerar shugaban kasan Najeriya a zaben 2023, Bola Tinubu, ya lissafo jerin wasu jihohin arewacin Najeriya da ba tantama zai kayar da abokan adawa..
Yan takaran kujerar shugaban kasa karkashin jam'iyyar PDP sun bayyana cewa duk da jam'iyya adawa ta APGA ku mulkan jihar, ko shakka babu zasu lashe zaben jihar.
Hukumar shirya zabe ta kasa mai zaman kanta watau INEC ta sakin jerin abubuwan da aka haramta wajen yakin neman zaben da jam'iyyun siyasan Njeriya ke yi yanzu.
Wani sabon jami'n yan sanda da ya tafi horo jihar Bauchi ya dawo gida bayan watanni tara ya tarar da abin mamaki, kaninsa ya dirkawa sabuwar amaryarsa ciki.
Dan takaran jam'iyyar APC Bola Ahmed Tinubu ya bi sahun abokin tafiyarsa Kashim Shettima wajen caccakar dan takaran kujeran shugaban kasa na jam'iyyar PDP.
Daya daga cikin y'yaya matan shugaba Muhammadu Buhari, Hanan, ta kaddamar da sabuwar gidauniyar kare hakkin mata da yara a fadar shugaban kasa, Aso Rock Villa.
AbdulRahman Rashida
Samu kari