- All (1039)
- Labarai (897)
- Siyasa (121)
- Labaran duniya (9)
- Wasanni (5)
- Mutane (4)
- Nishadi (2)
- Labaran Kannywood (1)
AbdulRahman Rashida
Shugaba Muhammadu Buhari ya kara wa’adin amfani da tsaffin takardun Naira da kwanaki 60. Shugaban kasan ya sanar da hakan yayin jawabin da ya gabatar a safiyar
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya bayyana ainihin dalilin da ya sanya gwamnan babban bankin CBN, Godwin Emefiele ya sauya fasalin takardun kuɗin naira.
Wani babban jigon jam'iyyar APC ya caccaki shugaba Buhari kan yadda yayi kunnen uwar shegu da kiraye-kirayen da ake masa kan ƙarancin kuɗi a hannun ƴan Najeriya
Hukumar zaɓe ta koka kan rashin kuɗin da zata gudanar da zaɓe a hannun taz duk da saura ƴan kwanaki kaɗan a fara kaɗa ƙuri'a a babban zsɓen dake ƙara ƙaratowa
Jam'iyyar APC ta samu gagarumin koma baya inda tayi rashin wasu manyan ƙusoshin ta a jihar Bauchi, bayan da suka koma jam'iyya mai mulki a jihar watau PDP.
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari, ya roki Sarkin hadaddliyar daular larabawa ya dagawa yan Najeriya kafa su rika samun shiga kasar Dubai shakatawarsrsu.
An gurfanar da wata Amarya kai suna @yar Albarka a jihar Kano bisa zargin watsawa mijinta ruwan sanyi har ya fada rashin lafiya saboda kawai ya hanata kudi.
Gwamnatin tarayya ta mayar da martani mai zafi game da hukuncin da kotun koli ta yanke kan haramta hana amfani da tsaffin takardun Naira baya ranar 10 Febrairu.
Sanata Ahmed Ibrahim Lawan ya saki jawabin kar-ta-kwana game da labarin cewa wasu mabiyansa sun yiwa gwamna Mai Mala Buni na Yobe jifar shaidan a garin Gashua.
AbdulRahman Rashida
Samu kari