Abdullahi Abubakar
7735 articles published since 28 Afi 2023
7735 articles published since 28 Afi 2023
Fasto Chris Oyakhilome ya bayyana cewa allurar rigakafin COVID-19 ce ta kashe Fafaroma Francis, yana danganta mutuwarsa da hadin kai da masu mulki.
Yayin da Sarki Muhammadu Sanusi II ya yi hawan Babban Daki, Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, ya halarci taron sarakunan Arewa da aka gudanar a birnin Kaduna.
Bayan komawa APC a Najeriya, Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori, ya yi alkawarin kawowa Bola Tinubu kuri'u miliyan 1.4 a zaben shekarar 2027.
Bayan yada jita-jitar komawar wasu gwamnonin APC zuwa tafiyar Atiku Abubakar, gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya ce ba zai taba barin jam'iyyarsa ba.
Sanata Olamilekan Adeola ya yabawa Bola Tinubu kan kokari a fannin tallalin arziki bayan Muhammadu Buhari ya aro $400bn don daidaita darajar naira.
Bayan yada rahoton karya, kamfanin 'Laralek Ultimate Construction', ya musanta labarin cewa rufin Majalisar Tarayya yana yoyo bayan ruwan sama mai karfi a Abuja.
Dattijo kuma jarumin Kannywood, Malam Inuwa Ilyasu, ya bayyana cewa ya shiga harkar fim ne domin fadakar da jama'a da kuma koyar da addinin Musulunci.
Yayin da rashin tsaro ke sake taɓarɓarewa a Zamfara, Kungiyar NDYC ta bukaci gwamnatin tarayya ta ayyana dokar ta baci a jihar saboda yawaitar kashe-kashe.
Ɗan majalisar wakilai, Ikenga Ugochinyere ya hango matsaloli a PDP inda ya gwamnoni biyu da ‘yan majalisa 40 na shirin ficewa daga PDP saboda rikice-rikice.
Abdullahi Abubakar
Samu kari