Abdul Rahman Rashid
4123 articles published since 17 May 2019
4123 articles published since 17 May 2019
Abuja - Duk da kudaden da aka kebancewa hukumar yaki da rashawan EFCC da ICPC, fadar shugaban kasan ta shirya kashe N7.34 million wajen yaki da rashawa a 2022.
Abuja - Ministan Labarai da al'adu, Alh Lai Mohammed, ya bayyana cewa shi dai har yanzu bai taba ganin wani Shugaba mai hakuri irin shugaba Muhammadu Buhari.
Abuja - Shugaban kasa Muhammadu Buhari da mataimakinsa, FarfesaYemi Osinbajo, zasu kashe N3.2 billion wajen tafiye-tafiye kadai a shekarar 2022 da muke dunfara.
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya dira jihar Kaduna ranar Juma'a domin halartan bikin yaye daliban jami'ar horar da Sojojin Najeriya, NDA, da aka shirya ranar
Wata sabuwar Sara ce ta take yawo a social media, shine idan wata mata mai yawan shekaru da abin hannu ta auri wani saurayi ko wani mai ƙarancin shekaru sai kaj
Ba tare da sanin jama'ar Najeriya ba, gwamnatin tarayya ta kara farashin wutan lantarkin da suke amfani da shi tun watar Satumba da kimanin alkaluma 2 cikin 100
Yayinda jam'iyyar hamayya ta Peoples Democratic Party PDP ta shirya gudanar da taron gangaminta, tsaffin gwamnoni da tsohon Sanata sun bayyana niyyarsu na takar
Alkalin babbar kotun tarayya dake Abuja ya yi watsi da bukatar tsohon shugaban kwamitin sauyi harkar fansho, AbdulRasheed Maina, na cigaba da kare kansa da hujj
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Lawan, ya bayyana cewa Shugaba Muhammadu Buhari zai iya cigaba da karban basussuka saboda Najeriya na bukatar kudi yanzu.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari