Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Hukumar yan sandan jihar Katsina ta alanta cewa an ceto mata 10 cikin 15 da akayi garkuwa da su a ranar Talata, 27 ga Agusta a kauyen Wurna, karamar hukumar Wurna jihar jihar.
Jaridar Premium Times ta saki wani rahoto mai ban tsoro kan daya daga cikin manyan ministocin da shugaba Muhammadu Buhari ya rantsar a ranar Laraba, 21 ga Agusta, 2019.
Wasu masu shaguna a Maiduguri, babbar birnin jihar Borno sun bayyana yadda suke hadawa mutane kwalin digirin bogi a farashin kudi N2000.
Wani tirelan Dangote dauke da Siminti ya samu mishkila a tsakiyar hanya kawai sai ya shigewa wata doguwar motar haya mai dauke da fasinjoji dake bakin hanya.
Sabon ministan sadarwa, Sheikh Isa Ibrahim Ali Fantami ya karyayta rahoton da wata jarida ta wallafa kansa cewa ya lashi takobin fitar da yan Najeriya milyan 50 daga cikin talauci a Najeriya.
Shugabannin al'ummar Musulmi a PortHarcourt, babbar birnin jihar RIvers, sun yi Allah wadai da rusa babban Masallacin Trans-Amadi, inda sukayi kira da shugaba Muhammadu Buhari ya kawo dauki.
Dubunnai sun gudu daga muhallansu yayinda wasu yan kungiyar tada kayar bayan Boko Haram suka kai hari garin Gubio da Magumeri dake Arewacin jihar Borno a daren Laraba, Daily Trust ta bada rahoto.
Sabon ministan sadarwa, Dakta Isa Ibrahim Ali Pantami, a ranar Laraba ya yi kira da ma'aikatan ma'aikatar da su mayar da hankali wajen gudanar da ayyukansu kuma su guji kabilanci.
Sabbin ministoci sun isa fadar shugaban kasa Aso Villa birnin tarayya Abuja misalin karfe 10:25 na safe cikin manyan motoci biyu daga Transcorp Hotel.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari