Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da rashawa a jihar Kano, Barista Muhyi Magaji Rimingado, ya tabbatar da labarin cewa hukumar ta sammaci mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusui na biyu, kan zargin badakalar N2.2bn
Mutan duniya gaba daya a halin yanzu na gujewa wuraren da akwai taron jama'a, da dama na fasa tafiye-tafiye, yayinda wasu suka koma zaman gida gaba baya gudun kamuwa da cutar Coronavirus da ta addabi duniya.
Shugabancin Masallacin Harami karkashin jagorancin babban limami, Sheikh Abdur-Rahman As-Sudais ta kaddamar da feshi da tsaftace Mataaf na musamman domin kawar da yaduwar cutar Corona.
Shugaban jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa wani ministan Buhari da wasu gwamnoni ne suka shirya masa tuggun tsigeshi ta hanyar kotu.
Jamian hukumar yan sanda a Kano sun bazama neman wani mawaki, Yahaya Sharif Aminu, kan wata wakar batanci da yayi a kan manzon Allah (SAW) wanda ya janyo cece-kuce har aka kaiwa iyayensa hari.
Gwamnatin jihar Neja karkashin jagorancin gwamna Abubakar Sani Bello, ta haramta kowani irin bara a titi a fadin jihar saboda dalilai na tsaro.
Bayan ganawar sirri sakamakon sabanin da aka fara samu a zauren majalisa, Majalisar dattawan tarayya ta baiwa shugaba Muhammadu Buhari daman karbo bashin $23bn (dala bilyan 22,798,446,773).
A yau Laraba ne 4 ga watan Maris 2020, yan boko Haram su kai hari barikin sojoji inda suka kashe yan sanda hudu da wasu masu farar hula biyu a Jihar Borno, cewar majiyar ja’mian tsaro ga AFP.
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Zulum yace ya kasa tsayar da hawayena yayinda yake kallon yadda yan gudun hijira suke layin amsar kayan masarufi.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari