Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Gwamnan jihar Kano, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, zai nada sabon mai martaba sarkin Kano yau bayan kwancewa Muhammadu Sanusi na biyu rawani.
Bayan sauke Muhammadu Sanusi II a daga saurautar sarkin Kano, gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kira ga al'ummar jihar su kwantar da hakunlansu kuma za'a nada sabon sarki nan ba da dadewa ba.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa gwamnatin jihar Kano ta tsige mai martaba sarkin Kano, Muhammadu Sanusi na biyu, .
Bayan alaka ta shekara da shekaru tsakanin kasar Rasha da Saudiyya kan farashin man fetur a kasuwar duniya, an samu sabani kuma hakan ya shafi dukkan sauran kasashe masu arzikin man fetur.
A cikin matakan da take dauke wajen takaita yaduwar cutar Coronavirus, Kasar Saudiyya ta bada umurnin kulle dukkan makarantu da jami'o'in masarautar fari daga ranar Litinin har ila ma sha'a llahu.
Yan bindiga sunyi garkuwa da wasu dalibai mata 5 ,malamar makaranta da masu gadi biyu a wata makarantar kwana ta kudi, a karamar hukumar Mariga dake jihar Niger.
Duk da bashin da ake bin jihar Bauchi na kimanin ₦105 billion, gwamnatin jihar Bauchi ta sake karban bashin ₦3.5 billion domin sayen motoci ga jami'an gwamnatin jihar
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a ranar Asabar ta yi watsi da rahoton cewa an kira ganawar majalisar zartarwar jam'iyyar na gaggawa domin tsige shugabanta, Adams Oshiomole.
A ranar Alhamis, 5 ga watan Febrairu 2020, Majalisar dattawan tarayya ta baiwa shugaba Muhammadu Buhari daman karbo bashin $23bn (dala bilyan 22,798,446,773).
Abdul Rahman Rashid
Samu kari