Abdul Rahman Rashid
4129 articles published since 17 May 2019
4129 articles published since 17 May 2019
Jakada Zhou Pingjian, shi ne ya gabatar da takardar banki mai dauke da shaidar wannan zunzurutun kudi zuwa ga babban kwamitin yaki da cutar corona na Najeriya.
Ministan kiwon lafiyan Najeriya, Osagie Ehanire,ya bayyana cewa Ma'aikatan asibiti 40 suka kau da cutar Coronavirus suka kamu da cutar a yayin ceto rayukan wasu
Gwamna Ganduje yana cewa a yayin da wa'adin kujerar zai kare a watan Mayu na gobe, dokokin da hukumar ta tanada sun bayar da dama a tsawaita wa'adin shugabanta.
An karkatar da akalar tallafin gwamnati na buhunan kayayyakin abinci 42 da aka tanada domin rarrabawa al'ummar unguwar Limawa da ke karamar hukumar Chachanga.
Kwamishinan Lafiya na jihar, Farfesa Akin Abayomi, shi ne ya tabbatar da wannan rahoto da ya wallafa kan shafin zauren sada zumunta na Twitter a ranar Alhamis.
Lebanon ta yi martani kan dan kasarta mai suna Wael Jerro, wanda a ranar Talata ya tallata hoton wata mata 'yar Najeriya a shafin Facebook yana neman mai saya.
Cibiyar takaita yaduwar cututtuka a Najeriya NCDC ta sanar da cewa an samu karin mutane 91 da suka kamu da cutar Coronavirus (#COVID19) a Najeriya yau Laraba.
Gwamnatin tarayya a ranar Laraba ta lashi takobin cigaba da rikewa mambobin kungiyar malaman jami'a ASUU da suka yiwa gwamnati bore ba muddin suka ki badawa.
Mahukuntan Lafiya a kasar Jamus sun bayar da lamunin fara gwajin rigakafin cutar Coronavirus, annobar da dugunzuma al'ummomi tare da hana ruwa gudu a duniya.
Abdul Rahman Rashid
Samu kari