Abdul Rahman Rashid
4128 articles published since 17 May 2019
4128 articles published since 17 May 2019
Yan'uwa da abokan arziki sun cika gidan marigayi Sanata Buruji Kashamu yayinda ake shirin Jana'izarsa a gidansa dake Ijebu-Igbo, karamar hukumar Ijebu ta Arewa.
Hukumar Dakile Yaduwar Cututtuka ta Najeriya wato NCDC ta bayyana cewa annobar cutar Covid-19 ta sake harbin sabbin mutane 453 a fadin Najeriya yau Asabar.
Tsohon shugaban kasan Najeriya, Olusegun Obasanjo, ya aika sakon ta'azziyarsa ga gwamnan jihar Ogun, Prince Dapo Abiodun, bisa rasuwar Sanata Buruji Kashamu.
Musa Abdullahi, matashin nan mai matukar son 'yar wasar kwaikwayon Kannywood, Maryama Yahaya, wanda ya sha guba don rashin ganinta ya sake komawa jihar Kano.
Cikin kimanin shekaru 4, Ggwamnatin tarayya ta kashe Bilyan 14 kan shirye-shiryen ma'aikatar walwala da jin dadin al'umma dake karkashin Hajiya Sadiya Umar.
Labarin da ke shigo mana da duminsa na nuna cewa tsohon Sanata mai wakiltan jihar Ogun kuma tsohon dan takaran kuneran gwamnan jihar, Buruji Kashamu, ya mutu.
Akalla mutane hudu aka ruwaito sun rasa rayukansu a kasar Amurka bayan shan sunadarin tsaftace hannu daga cuta da turawa ke kira da 'Hand Sanitizer', CDC .
Gudun kada a sake kawo musu farmaki, daruruwan mutane a yankin kudancin jihar Kaduna sun fara tashi daga muhallansu domin neman mafaka a wasu sassan jihar.
Babban jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya sanya albarkacin bakinsa cikin dambarwan siyasan dake gudana a majalisar do
Abdul Rahman Rashid
Samu kari